Shugaban Chadi, Idris Deby ya rasu

Shugaban Chadi, Idris Deby ya rasu

Share This:

Shugaban Chadi, Idris Deby ya rasu Rahotanni daga ƙasar Chadi sun tabbatar da rasuwar Shugaban Ƙasar, Idris Deby Itno, mai shekaru 68. Bayanan sojojin ƙasar sun nuna marigayin ya kwanta dama ne sakamakon raunukan da ya samu a karawar da ya jagoranci dakarunsu wajen fatattakar ‘yan tawayen FACT na ƙasar. Bayanan sosjojin sun sake nuna…

Share This:
Read More